Connect with us
Ramadan KAREEM

Breaking News

Gwamna Zulum ya bayar da umurnin gina gidaje 500 ga yan gudun hijira a Nguro Soye

Published

on

Gwamna Zulum ya bayar da umurnin gina gidaje 500 ga yan gudun hijira a Nguro Soye

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bada umarnin a gina gidaje 500 a Nguro Soye, dake Karamar Hukumar Nana ga mutanen da muhallinsu a sanadiyyar tashe-tashen hankula.

Bugu da kari, gidaje masu zaman kansu 1,000 a garin wadanda maharan suka lalata za a gyara su.

Gwamnan ya bayar da umarnin ne yayin ziyarar da ya kai jiya a garin Bama, yayin da yake a fadar Shehun Bama, Shehu Umar Ibn Kyari Ibrahim El-kenemi.

Zulum ya kuma yi alkawarin kara samar da damar samun ilimin jama’a ga duk yaran da suka isa shiga makaranta.

Gwamnan ya kuma amince da bukatar Shehun Bama na karin tallafin ga manoma gabanin lokacin damina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Gwamna Zulum ya bayar da umurnin gina gidaje 500 ga yan gudun hijira a Nguro Soye) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 11:34:15

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.