Atiku Abubakar Gwamnan Bauchi da Atiku Abubakar sun taya Goodluck Jonathan...

Gwamnan Bauchi da Atiku Abubakar sun taya Goodluck Jonathan murnar cika shekaru 63

-

Advertisements
Advertisements

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya taya tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

 

Ya bayyana cewa yana taya Goodluck Jonathan murnar cika shekaru 63 kuma rayuwarsa akwai Nasarori a cikinta wajan bautawa kasa.

Yayi Fatan Allah ya karowa tsohon shugaban kasar Shekaru masu Albarka.

 

Our former President and leader, Dr @GEJonathan, I convey my warm felicitations on the occasion of your 63rd birthday. Your life is one of achievements, successes and invaluable contributions to the socio-economic and political advancements of our dear country.

 

Advertisements

I pray that God grant you more purposeful years, continued good health, renewed strength, and wisdom in the service of the nation. Happy birthday, sir.

 

Hakanan shima tsohon mataimakin shugaban kasa,  Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, a madadinsa da iyalansa yana taya tsohon shugaban kasar Murnar cika shekaru 63 inda ya bayyanashi a matsayin dan kishin kasa.

 

A very happy 63rd birthday to Dr @GEJonathan, our former president and a great patriot. On behalf of my family, I wish you continued good health, long life and continued service to God, country and humanity.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you