Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Bello Matawalle Gwamnatin APC ce dake da jami'an tsaro ta kasa...

Gwamnatin APC ce dake da jami’an tsaro ta kasa maganin ‘yan Bindiga, Bani da zabi, shiyasa nake sulhu dasu>>Gwamna Matawalle

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya mayarwa da APC martani kan zargin data masa na cewa shine ke daukar nauyin ‘yan Bindiga.

 

Gwamnan a hirar da yayi da BBC ya bayyana cewa, gwamnatin tarayya dake da alhakin sojoji da ‘yansanda ce ta kasa samar da tsaro shi kuma ba zai iya tsayawa ya nade hannu ana kashe mai mutane ba shiyasa yake sulhu da ‘yan Bindiga.

 

Shahararren Lauya kuma me sharhi akan Al’amuran yau da kullun Bulama Bukarti ya bayyana haka inda yace wannan matsala ce babba domin ana samun karo da juna wajan matakan da shuwagabanni ke dauka wanda kuma ‘yan Bindigar ne ke amfana da hakan.

 

Yace ‘yan Bindigar na zuwa wasu jihohi su kai hari amma sai su koma Zamfara saboda sun san ba zaa kai musu hari a can ba saboda akwai yarjejeniyar sulhu tsakaninsu da gwamnatin jihar.

Gwamnatin APC ce dake da jami'an tsaro ta kasa maganin 'yan Bindiga, Bani da zabi, shiyasa nake sulhu dasu>>Gwamna Matawalle

The Governor of Zamfara has responded to APC’s accusation that he’s sponsoring bandits on BBC Hausa. He said he has no option than dialogue with bandits because the APC-led FG that controls security & law enforcement has failed to fight them and he won’t watch his people killed.

Karanta Wannan:-  Alcoyano ta cire kungiyar Real Madrid a gasar Copa Del Rey, bayan ta doke ta daci 2-1

 

This is one of the key problems with fighting insecurity in the northwest. Different policy makers pursue different, even contradictory, policies. And each of the policies is replete with loopholes. The only actor that benefits from this are the criminals-cum-terrorists.

 

They commit heinous crimes in other states and hide in Zamfara. The Governor of Zamfara would quarrel with the few soldiers on the ground to not attack bandits on Zamfara soil because the bandits would treat that as a violation of their peace treaty and attack Zamfara people.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Gwamnatin APC ce dake da jami’an tsaro ta kasa maganin ‘yan Bindiga, Bani da zabi, shiyasa nake sulhu dasu>>Gwamna Matawalle) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 12:21:29

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Matar nan da ta rabu da Mijinta ta auri dan kishiyarta ta haihu

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you