Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Gwamnatin jihar Kano ta ragewa ma’aikata Albashi da kaso 50 cikin 100

Published

on

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ragewa masu rike da mukaman siyasa Albashi inda a watan Maris aka biyasu rabin Albashinsu saboda karanci kudi.

 

Kwamishinan yada Labarai na jihar, Muhammad Garba ne ya bayyana haka inda yace dalilin raguwar kudin da Gwamnatin tarayya ke baiwa jihar ne ya kawo haka.

 

Yace wannan ragin Albashi zai shafi tun daga kan Gwamna har zuwa kan Manya sakatarori.

 

The state commissioner for Information, Muhammad Garba, who disclosed this in a statement on Tuesday, said the action was due to shortfall in the revenue accruing to the state from the federation account.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Gwamnatin jihar Kano ta ragewa ma’aikata Albashi da kaso 50 cikin 100) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 22:08:32

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.