Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da zai sa ta...

Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da zai sa ta sake rufe iyakokin Najeriya

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana saka ido akan iyakokin Najeriya 4 data bude kuma idan taga akwai matsala, zata sake kullesu.

 

Gwamnatin tarayya ta bude iyakokin Mfun, Seme, Maigatari, da illela. Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu ne yayi wannan gargadi a hirar da aka yi dashi a Channelstv.

 

Yace tun a farko matsalar shigowar ‘yan Bindiga da makamai da safarar mata da ake yi ne ya jawo aka rufe iyakokin. Yace kuma kasashe makwabta suka ki bada hadin kai.

 

Yace yanzu budewar da aka yi an yi tane saboda a gwada a gani idan za’a samu hadin kan kasashe makwabta kan matsalolin da aka samu a baya, yace idan an samu ci gaba to shikenan za’a bude sauran iyakokin idan kuma matsalar ta ci gaba to lallai za’a sake kullesu.

Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da zai sa ta sake rufe iyakokin Najeriya

“This is why the president considered the closure of the land borders for much of this time until they were reopened a week or so ago.

 

“This country has been talking to our neighbours, asking them that they cooperate with us in order to stop this influx of bandits, weapons, drugs and trafficking of Nigerian women but the cooperation has not measured up to the expectation of the president.

 

“This is why he was forced by the necessity of the situation to shut down the borders.

 

“Now, we are reopening in the hope that the agreement we struck with them, that they will work hand in hand with our own security agencies, with our own customs, on a trial basis, because not all entry points have been reopened. It will be tried, if it works well, then others will be reopened. If there is trouble, then the government may have a rethink.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da zai sa ta sake rufe iyakokin Najeriya) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 16:42:30

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  The Beauty of Democracy – Katsina Post

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Katsina gov’t donate computers, printers to NIMC – Katsina Post