Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Mutane 17 ne suka rasa rayukansu a hadarin motar da ya faru a hanyar Abuja zuwa Lokoja, hadarin ya farune a daidai garin Irepene.
Hadarin ya farune a yau da misalin karfe 5 na yamma inda motocin Toyota Hiace da motar safa me daukar fasinjoji da yawa.
Mutane 15 ne suka mutu nan take. Bayan da aka kai wanda suka jikkata Asibiti, wasu karin 2 sun kara Mutuwa.
Kwamandan FRSC na jihar Kogi Solomon Agure ya tabbatar da faruwar lamarin, kamar yanda The Nation ta ruwaito.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Hadarin Mota ya ci rayukan mutane 17 a hanyar Abuja) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 20:25:02
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com