Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Hadarin Mota ya Jikkata Fasinjoji da dama a jihar Dalta

Published

on

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Hadarin motar wanda  ya afku akan babbar hanyar Benin yayi sanadin jikkatar wasu fasinjoji da dama.

Wasu rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a sakamakon gudun wuce guna da iri.

Kamar yadda hukumar kiyaye hadura ta kasa FRSC ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ta shaida cewa Jami’an hukumar ne suka miki wadanda suka ji rauni i zuwa Asbiti.

Sai dai harzuwa wannan lokaci babu rahoton wanda ya rasa ransa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (Hadarin Mota ya Jikkata Fasinjoji da dama a jihar Dalta) firstly published at hutudole.com on 2021-02-26 23:47:38

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.