Hadiza gabon Hadiza Gabon ta bayyana babbar hanyar da take samun...

Hadiza Gabon ta bayyana babbar hanyar da take samun kudi bayan Fim

-

Advertisements
Advertisements

Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta baiwa masoyanta damar yi mata tambayoyi inda ita kuma ta basu amsa.

 

Daga cikin tambayoyin da aka mata kuma ta bada amsarsu mun zabo muku mafiya daukar hankali.

 

An tambayi Hadiza Wane gari ta fi so a Najeriya.  Ta bada Amsar cewa ta fi son Kaduna.

 

Wani yace mata idan ya nemeta da aure zata yadda? Tace masa a’a.

 

Hakanan wani ya tambayeta yaushe za’a yi wuf da ita? Sai ta bashi amsar cewa ” Tsoho ya shirya”?

 

Wani ya tambayeta zata yadda ta yi soyayya dashi, sai tace a’a?

Advert

 

Wani ya tambayeta yaushe zaki yi aure? Sai tace masa “Yaushe Zaka Mutu”?

 

Wani ya tambayeta, bayan fim, wace harka take yi tana samun kudi? Sai tace Sana’a.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you