Halifa Sk -Rakiyar So (Prod By Salim Smart)

Halifa Sk -Rakiyar So (Prod By Salim Smart)

Sabuwar Wakar Halifa Sk mai suna ” Rakiyar So ” to kuna ina masoya kuzo kuji abinda halifa sk yazo muku dashi a cikin wakarsa ta rakiyar so. Opera news users Get Song Here◀

Get Sammani aa full Album 2020

KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– To kinga na daina sonki tun randa kikace baki sona

– Ke kika nusheni ko mai zanayo nasan matsayi na

– Ko mene ne zaya faru dani in kare mutunci na

– Kar inbari so ya kaini garin da bazana jure zama ba

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

Audio file by Arewablog


  • More songs from Halifa Sk.


Leave a comment

Related Posts