hamisu breaker Hamisu Breaker Ft Kb International - Abokin Rayuwa

Hamisu Breaker Ft Kb International – Abokin Rayuwa

-

Hamisu Breaker Ft Kb International – Abokin Rayuwa

Hamisu Breaker Ft Kb International - Abokin Rayuwa

 Wannan wakar abokin rayuwa dai sunyi ta ne akan irin yadda yake gayama abokinsa na harka rayuwarsa da irin abubuwan da diya mace tayi masa.

  Wanda yake nuna masa irin rashin adalci da kuma irin yadda ya sha gwagwarmaya akanta.  Wanda yana baiwa dan uwan nasa hakuri kan yadda halin rayuwa yake.

KADAN DAGA CIKIN WAKAR :-

–  Abokina anaga halin wasu ƴan mata

– Nima suna ta tsinka tunani na

–  Abokin rayuwa shine jigo

Advert

– Akasi tilas a sameshi

– zama bisa gaskiya sai kaga an zamto daya

PLAY NOW

OR


DOWNLOAD NOW


LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you