Connect with us
Ramadan KAREEM

African Music

Hamisu breaker masoyi majinyaci mp3 Download

Published

on

Hamisu breaker masoyi majinyaci mp3 Download

Hamisu breaker masoyi majinyaci mp3 Download

hamisu breaker masoyi majinyaci mp3 download
Hamisu Breaker Masoyi majinyaci Audio.

Shahararren mawaki hamisu ya fitar da sabuwar waka mai suna “Masoyi majinyaci” kai da jin sunan wannan waka kasan ba’a magana. Operanews users Download here

Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.

Taken waƙar “SHI MASOYI MAJINYACI NE AKODA YAUSHE…”.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci wanda yakamata al’umma  su sani musamman sababbin masoya.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai ratsa sassan jikin duk wanda yake sauraron wannan waƙar.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Akwai kalamai sosai a cikin wannan waka wanda nasan cewa duk masoya zasuyi na’am da sauraren wannan waka, Masoyi majinyaci song by Hamisu breaker.

PLAY Masoyi majinyaci Song.

Ga Audio file na Wakar nan kasa, mun Kawo Muku Cikakkiyar wakar, Kuci Gaba Da kasancewa Tare Damu.

Download Masoyi majinyaci Song.

mun saka muku cikakken Audio na “Wakar Masoyi majinyaci” Zaku iya saukewa a wayoyin ku.. Ku sauke cikkakiyar wakar Jarumar mata don saurare. ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵
DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

Advertisement
1 Comment

1 Comment

  1. Mohammed Aminu nagogo

    November 9, 2020 at 8:59 am

    To wayene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.