Connect with us
Ramadan KAREEM

Breaking News

Hanya 2 ce kawai barcalona zata iyabi ta dawo da tsohon dan wasanta neymar jr

Published

on

 

Hanya 2 ce kawai barcalona zata iyabi ta dawo da tsohon dan wasanta neymar jr

Hanya 2 ce kawai barcalona zata iyabi ta dawo da tsohon dan wasanta neymar jr

Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyanama neymar jr cewa dayayi hakuri yakara wata shekara daya a psg din domin dawowa

Kamar yadda rohotonni suka bayyana sunbayyana cewa tsohon dan wasan barcalona neymar jr yaki sabunta contract dinsa a psg domin yanason dawowa barca din

Sai de barcalona tabayyana cewa a halin yanzu batada isassun kudi dazata iya siyenshi don haka yajira se akaka mezuwa se yadawo free

Saidai ga wasu hanyoyi biyu dazasu iya bi domin daukar dan wasan

1.Musaya da antoinee griezman barcalona zata iya dawo da tsohon dan wasanta idan zata iya bada griezman si musaya

2.Siyar Da Dembele a wannan hanyar barcalona zata iya samun kudin dazata iya dawo da neymar jr din

Amma shin ku yakuke gani

CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Hanya 2 ce kawai barcalona zata iyabi ta dawo da tsohon dan wasanta neymar jr) firstly published at hausa.arewasound.com on 2021-04-07 07:08:00

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.