Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Har Yanzu Jami’an Tsaro Na Hana Shigo Da Kaya...

Har Yanzu Jami’an Tsaro Na Hana Shigo Da Kaya Ta Boda

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Har yanzu gamayyar jami’an tsaron da ke kula da iyakokin kasa domin tabbatar da dokar kulle iyakokin wanda aka kwashe watanni 16 suna yi, suna ci gaba da kulle iyakokin kasar kwanaki bakwai da umurnin da shugaban kasa ya bayar na bude iyakokin kasar guda hudu ciki kuwa harda iyakar Seme.

Gamayyar jami’an tsaron da ya hada ‘yan sanda, sojoji, jami’an lura da shige da fice, kwastan, NSCDC, na ci gaba da amfani da dokar farko ta hana shigo da komai a kasar wacce aka ayyana a cikin watan Agustan 2019.

Wadannan jami’ai kamar yadda majiyarmu ta tabbatar mana na ci gaba da lura da atisaya a Owode da kuma Seme har zuwa ranar Laraba.

Read more at SOURCE: This post (Har Yanzu Jami’an Tsaro Na Hana Shigo Da Kaya Ta Boda) firstly published at dimokuradiyya.com.ng on 2020-12-23 21:45:47

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Da duminsa: Tsohon kwamishinan Ilimi na jihar Kano ya Rasu

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Tsohon minista, Alfa Wali ya rasu, Shugaba Buhari yayi Alhini