Bayelsa Haramtacciyar Matatar mai: Fashewar iskar gas ya ci rayukan...

Haramtacciyar Matatar mai: Fashewar iskar gas ya ci rayukan mutane uku a Bayelsa

-

Mun samu rahoton mutuwar wasu matasa uku a wani haramtaccen sansanin matatar mai wanda ke tsakanin garin Ibelebiri da Otuegue 2 a karamar hukumar Ogia da ke jihar Bayelsa, bayan fashewar iskar gas.

 

Wasu da yawa an ce sun samu rauni iri daban-daban yayin lamarin. Wadanda suka mutu sun hada da Victory Friday, Endurance Glazio da James Abaye.

Lamarin, kamar yadda jaridar Vanguard ta samu labarin ta faru ne a ranar Alhamis da misalin karfe 11 na dare a haramtacciyar matatar matatar wacce aka fi sani da Kpo-fire camp da ke can cikin wani wuri mai zurfin fadama.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you