LabaraiHISBAH zata hana rawar Fitsara a wajen Bukukuwa a...

HISBAH zata hana rawar Fitsara a wajen Bukukuwa a Kano

-

Rahotanni sun bayyana cewa, Kungiyar HISBAH dake Kano na shirin fara hana rawar Fitsara a wajan Bukukuwa da suka hada na Aure dana suna da sauransu.

Rahoton yace kungiyoyin masu guraren da ake kamawa dan yi bikin da HISBAH sun hada kai dan aiki tare wajan hana matasa daukar dabi’un da zasu cutar da al’umma.

Kakakin HISBAH, Malam Lawal Ibrahim ya bayyana cewa, an Kulla wannan yarjejeniya ne bayan ziyarar da shugaban kungiyar…..Continue Reading>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you