LabaraiHotuna : An kama Korarren Soja da ya sace...

Hotuna : An kama Korarren Soja da ya sace yaro ya kasheshi bayan an biyashi kudin Fansa

-

An Kama Korarren Sojan Da Ya Kashe Yaron Makwabcinsa A Kaduna Bayan Sun Karbi Naira Milyan Biyar Kudin Fansar Garkuwa Da Shi

Mutumin mai suna S.A Galadima, wanda korarren sojan Nijeriya ne, an yi nasarar kama shi ne a jiya a unguwar Badarawa dake garin Kaduna.

Bayan Galadima ya sace yaron makwabcin nashi sun karbi naira milyan biyar kudin fansa, daga karshe kuma suka kashe yaron har lahira……..Duba hotunan>>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you