LabaraiHotuna ba Kyan Gani: Dole aka yankewa wata mata...

Hotuna ba Kyan Gani: Dole aka yankewa wata mata hannunta bayan da Mijinta ya yankashi saboda zargin cin Amana

-

Dole tasa an yankewa wata mata hannu bayan da mijinta ya yayyanka mata hannuwa da kafafu saboda zargin cin Amana.

Matar ta bada Labarin cewa ita ta sha kama mijin nata a baya yana cin Amarta tare da mata da yawa a kan gadon aurensu Amman ya mata wannan aika-aikata saboda zargi.

Matar me suna Roselyne Victory na Calabar a jihar Cross-Rivers. Tace wata renane bayan Kammala Sayar da kaya a Kasuwa sai ta kira direban da ya saba kaita gida amma bata sameshi ba…….Check images>>>> Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you