LabaraiHotuna: Babbar mota ta murkushe mata 10 har lahira...

Hotuna: Babbar mota ta murkushe mata 10 har lahira a kasuwar Jihar Imo

-

Wata babbar mota da ta kutsa cikin kasuwar Nkwommiri da ke karamar hukumar Nwangele ta jihar Imo a ranar Asabar 1 ga watan Mayu, rahotanni sun nuna cewa motar ta murkushe wasu mata 10 har lahira.

Wasu da dama kuma sun jikkata sakamakon motar da ta rasa birki yayin sauka daga hanyar Anara zuwa Orlu, Matan da ke kasuwanci a bakin hanya, an murƙushe su a cikin wani kogi da ke kusa,….Duba hotunan Anan Or Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you