Entertainment Hotuna: Liyafar ban girma da Sarkin Gombe ya shirya...

Hotuna: Liyafar ban girma da Sarkin Gombe ya shirya wa Sarkin Kano Aminu Ado Bayero

-

Mai martaba sarkin Gombe Dakta Abbubakar Shehu Abubakar ya karbi bakuncin mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero a masarautar jihar.

A yayin ziyarar mai martaba Sarkin Gombe ya shirya liyafar bangirma ga mai marataba sarkin kano, inda aka gudanar da kade Kaden gargajiya daga kabilu daban daban na jihar Gombe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you