Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Hotuna: Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe mutane biyar a wani sabon hari da aka kai wa al’umman Benuwai

Published

on

Hotuna: Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe mutane biyar a wani sabon hari da aka kai wa al’umman Benuwai

Wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne sun kai hari a wasu kauyuka hudu da ke karamar hukumar Gwer-West ta jihar Benuwai inda suka kashe mutane biyar.

An bayyana cewa wasu mutane uku da suka hada da mace mai ciki sun ji rauni a harin wanda ya faru da sanyin safiyar ranar Juma’a, 30 ga Afrilu.

Saidai Makiyayan sun tsere da raunin harbin bindiga bayan da sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) suka bi su zuwa kan……Continue Reading>>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.