'yansanda Hotuna: 'Yanda Yansandan Najeriya suka tsinci jakar wata mata...

Hotuna: ‘Yanda Yansandan Najeriya suka tsinci jakar wata mata makare da kudi suka mayar mata da kayanta

-

Yansandan Najeriya dake Rundunar RRS sun tsinci jalar wata mata a Legas data fado yayin da take kan mashin.

 

Matar bata san ta yadda jakar tata ba amma ‘yansansan suka dauki jakar suka yi kokarin tsayar da dan mashin din amma ya ki tsayawa, yana Tunanin cewa kamashi ne za’a yi.

 

Sun bisu a hankali har zuwa inda matar ta sauka suka bata jakarta kuma ta tabbatar da kudinta 115,000 da wayar Tecno

“RRS officers while on patrol this evening around Igando saw a red purse fall from a lady on a bike. They picked it up and tried signaling the rider but he mistook it for an attempt to arrest him.

 

“Gradually they followed the bike to her destination then handed it over to her. She confirmed the sum of N115,000 and a Tecno phone inside the purse were all intact. #TheGoodGuys.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you