fasaha Hotuna:Dan Asalin Jihar Sokoto ya kera Transformer wutar lantarki

Hotuna:Dan Asalin Jihar Sokoto ya kera Transformer wutar lantarki

-

Advertisements
Advertisements

Dan Asalin jihar Sokoto, Anas Aliyu Boyi, ya kera Transformer ta wutar Lantarki inda ya gabatar da ita a wajan baje kolin fasaha da aka gudanar a jihar.

 

Me baiwa gwamnan shawara akan sana’o’in dogaro da kai, Nafiu Bello Basakkwacene yayi shiryawa wannan taro, kamar yanda shafin gwamnatin jihar ya tabbatar.

Today, Anas Aliyu Boyi who hails from Sokoto-South Tudun Wada LGA constructed a Modern day ‘TRANSFORMER’ which he presented at the Global Entrepreneurship week summit organized by the Special Adviser @BelloBasakkwace on Skill Acquisition and powered by H.E @GovSokoto @AWTambuwal

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you