Labarai Hotunan gudun yada kanin wani da aka yi a...

Hotunan gudun yada kanin wani da aka yi a Kaduna

-

Advertisements
Advertisements

Da safiyar yau, Asabar, aka yi gudun fanfalaki na yada kanin wani a jihar Kaduna.

 

Wanda ya zo na 1 a gudun Kilo mita 21 na maza dan kasar Kenya ne, Kenneth Mburu kuma ya samu kyautar Dala Dubu 10, sai na 2 an bashi kyautar dala Dubu 7, na 3 kuma an bashi kyautar dala Dubu 5.

 

A bangaren mata ma haka kyautukan suke.

 

A gudun Kilometer 10 kuwa matshi, Gyang David ne yayi Nasara inda yazo a matsayi na 1, sai kuma mace, Kyagyang Solomon, itama ‘yar jihar Filato da ta zo a matsayi na 1, na gudun, a bangaren mata.

 

Advertisements

Dan Asalin Jihar Kaduna, Sani Muhammad ne ya zo na 1 a gudun Kilometer 5.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you