LabaraiHotunan Yadda Jami'an tsaro sun hallaka kwamandan IPOB.

Hotunan Yadda Jami’an tsaro sun hallaka kwamandan IPOB.

-

Hadakar jami’an rundunar ‘yan sanda ta Najeriya da takwarorinsu na Sojojin Najeriya da kuma na Hukumar Tsaro ta SSS, a wani samamen hadin gwiwa, da sanyin safiyar ranar Asabar sun mamaye hedikwatar ‘yan kungiyar IPOB da ke kauyen Awomama na karamar hukumar Oru ta Gabas ta Jihar Imo, inda suka kashe da ‘yan yan tawayen da dama ciki har da babban kwamandan masu tayar da kayar baya a yankin Kudu Maso Gabas wanda aka fi sani da Ikonso.

‘Yan tawayen ne dai ke da alhakin harin da aka kaiwa Hedikwatar ‘yan sanda ta jihar Imo da kuma hedkwatar Hukumar Kula da Fursunoni ta Nijeriya a ranar 5 ga Afrilu, 2021.

Sun kuma kai wasu munanan hare-hare kan jami’an tsaro da kuma…… Continue Reading>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you