LabaraiHotunan yanda Aka yi Hawan Daushe a Kano, Gwamna...

Hotunan yanda Aka yi Hawan Daushe a Kano, Gwamna Ganduje ya je Kallo

-

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya Jagoranci tawagar Gwamnati zuwa Kofar Kudu domin kallon hawan daushe wanda Mai Martaba Sarkin Kano,Alh. Aminu Ado Bayero yakeyi tare da Hakimansa duk lokacin Bikin Sallah. Jiya, Juma’a. 14/5/2021…..Duba hotunan>>> Or Apply for UNDP/Impact Hub Lagos 2021 (N500,000 Prize)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you