Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Shahrarran mawakin hausa Aminuddin Alan waka, ya kai ziyarar bangirma zuwa masarautar Mai martaba sarkin kano Aminu Ado Bayero.
Alan waka ya kai ziyarar ne a ranar Talata 22 ga watan Disamba, inda ya mika gaisuwar sa tare da fatan Al’khairi ga masarautar.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Hotunan Ziyarar Alan waka fadar Sarkin Kano Aminu Ado Bayero) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 23:22:23
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com