Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Hotuna:Yadda aka kama wani mutum dake kashe mutane ya zagwanye jikinsu yayi tsafi da kasusuwan

Published

on

Hotuna:Yadda aka kama wani mutum dake kashe mutane ya zagwanye jikinsu yayi tsafi da kasusuwan

An kama Wani mutum dake kashe matasa masu neman aiki da dalibai da sauran matasa ‘yan makaranta.

Yakan kashesu ta hanyar yaudarar cewa zai sama musu aiki, ya cire wasu sassan jikinsu sannan kuma ya binnesu a rami.

Saidai kamin ya binnesu, yakan zuna musu guba a jikin gawar ta yanda zata yi saurin lalacewa, sai yayi amfani da kasusuwan wajan tsafi…….Duba hotunan mutanen>>>> Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate, Salary $34,021 USD

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.