LabaraiHukumar Sojoji zata kai karar masu yada hotunan gawar...

Hukumar Sojoji zata kai karar masu yada hotunan gawar Sojojin da aka kashe

-

Hukumar Sojojin Najeriya ta bayyana rashin jin dadinta kan yanda ake yada hotunan sojojin Najeriya da aka kashe a fagen daga.

Sanarwar da kakakin Sojin, Janar Muhammad Yerima ya fitar, yace abin takaici ne yanda ake watsa hotunan gawarwakin sojojin ba kyan gani…..Continue Reading>>> OR Apply for NNPC/Agip Nigerian (NAE) 2021/2022 Post Graduate Scholarship Award Scheme.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you