Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa Najeriya zata zauna Lafiya a daina kashe-kashe idan ‘yan siyasa suka daina amfani da ‘yan Banga a lokacin zabe.
Gwamnan ya yi bayanin ne a yau Laraba, inda yace ‘yan daban da ‘yan siyasa suka yi amfani dasu suka yadda su ne ke komawa su zama abin fitina ga jama’a.
“When politicians begin to stop the use of thugs, touts or some group of criminals, that is when we will begin to have safety and security in our land,” the governor said on Wednesday, adding that thugs, who were used and dumped by politicians during elections metamorphosed into “hydra-headed monster” and criminal elements who now terrrorise Nigerians.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Idan Ana son Najeriya ta zauna Lafiya sai ‘yan Siyasa sun daina amfani da ‘yan daba>>Gwamna Yahaya Bello) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 12:04:22
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com