LabaraiIna da burin auren Azumi A gaske saboda tausayina...

Ina da burin auren Azumi A gaske saboda tausayina da take a shirin daɗin kowa Inji Malam Na Ta’ala

-

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 46, shirin ya tattauna da Alhaji Mato Yakubu wanda aka fi sani da Malam Nata’ala na Dadin Kowa, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa
……Watch The Video>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you