Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Ina nan kasar Ingila ina dan hutawa>>Shugaba Buhari

Published

on

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yana kasar Ingila yana dan hutawa.

 

Ya bayyana hakane a takardar da ya aikewa sarki Abdallah II Bin Al-Hissein Masarautar Hashemite dake kasar Jordan.

 

Ya bayyana cewa sakon nasa na jajene ga rikice-rikicen cikin gida da ya afkawa masarautar wanda ya karanta a gidajen jaridu.

 

Yace yana kasar Ingila indaa yake  dan hutawa kuma akwai alaka me kyau tsakanin Najeriya da kasar Jordan inda yace yana musu fatan Alheri.

Ina nan kasar Ingila ina dan hutawa>>Shugaba Buhari

“While here in London taking a short rest, I was profoundly disturbed to read from international news agencies of attempts to destabilise the Hashemite Kingdom of Jordan.”

 

‘‘Your Majesty, I am much heartened that matters have now been resolved and I pray that the Hashemite Kingdom continues to not only remain peaceful, but also a major beacon of hope for the region under Your Majesty’s wise guidance,” the letter added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ina nan kasar Ingila ina dan hutawa>>Shugaba Buhari) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 21:08:02

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.