Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

kaduna Ina sonku jama'ar Kaduna amma idan kuka ki bin...

Ina sonku jama’ar Kaduna amma idan kuka ki bin dokokin Coronavirus/COV zan kulle gari>>Gwamna El-Rufai

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Wani yayi waka dake kuka ga gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da cewa ya taimaka kada ya kulle Kaduna saboda dawowar cutar Coronavirus/COVID-19.

 

An saka wakar a shafin Twitter inda aka jawo hankalin gwamnan gareta, kuma ya amsa inda ya nuna abin ya sakashi Raha.

 

Ya bayyana cewa yana son jama’ar Kaduna shima kuma zai kulle gari ne kawai idan aka ki bin dokokin dakile yaduwar cutar da aka saka.

 

Ya jawo hankalin cewar a saka takunkumin rufe baki da da wanke hannu a kuma kiyaye shiga runtsin Jama’a.

Ina sonku jama'ar Kaduna amma idan kuka ki bin dokokin Coronavirus/COV zan kulle gari>>Gwamna El-Rufai

KADUNA UPDATE: 😂😂😂😂😂

We love you too. We want you to be healthy, safe and alive!

We will only lock Kaduna State down if the public health protocols are not observed or complied with by our citizens.

PLEASE Wear masks! Avoid crowds! Social-distance! Wash hands! @elrufai

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Ina sonku jama’ar Kaduna amma idan kuka ki bin dokokin Coronavirus/COV zan kulle gari>>Gwamna El-Rufai) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 14:11:37

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Babu Wanda ya isa ya kori fulani daga jihata>>Gwamnan Oyo

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Yan bindiga sun kashe kwamandan Soji a jihar Zamfara,hoton gawarsa da Harsashi a Goshi