Hausa filmIzzar So – Episode 19 - Hausa...

Izzar So – Episode 19 – Hausa film Series.

-

Izzar so Episode 19- Session 2 – The Original Hausa film Series.

Izzar so episode 19
Izzar so episode 19


Izzar so hausa series.

Izzar So fim wanda ya shahara a ƴan kawanakinnan, Yana ɗaya daga cikin shahararrun Hausa film series a wannan lokaci, musamman dandalin Youtube, Bakori Tv Izzar so Episode 19.

Izzar So Hausa Film 2020

Shirin Film din Izzar so ya kunshi episode har guda 60, Acikin wannan shiri akwai shararrun jaruman Kannywood kamar su Lawan Ahmad, Ali nuhu, Aisha Najamu, Minal Ahmad, Ali Dawayya da sauransu, shirin yana zuwa ne duk ranar lahadi a tashar BAKORI TV.📡
Kuyi subscribe na channel ɗin mu a youtube,  Ziyarci wannan blog a koda yaushe don samun sabbin shirye-shirye kai tsaye . Subscribe to Arewasound Tvhttps://www.youtube.com/c/arewasound

Bakori Tv Izzar so Episode 19.

– Izzar so hausa Film Download & Watch below.

Bayanin Cigaban shirin Izzar so Episode 19.

SUBSCRIBE NOW
This page will be updated every Sunday.

Izzar So Producer.

Izzar so Film Producer lawan ahmad
Lawan Ahmad (Actor)
Lawan Ahmad shine ya samar da tashar “BAKORI ENTERTAINMENT” tsaha ce wadda ta maida hankali wajen sako muku sabbin finafinai na hausa.
Lawan Ahmad Ya shirya fina-finai da dama, daga cikinsu akwai:-Shanya
-Bani Bake
-Kolo
-Sadaukarwa
-Abun da kayi
-Dashen so
-Koni ko ke
-Izzar so (Series Film) The trending One.

4 COMMENTS

  1. I am genuinely thankful to the owner of this web site who has shared this impressive episode at at this place.

  2. In the event that you don’t care about the money that you just have used
    to enter the competition, you will not concentrate
    enough to play your very best game.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you