LabaraiJAMB ta daga ranar yin jarabawar gwaji ta wannan...

JAMB ta daga ranar yin jarabawar gwaji ta wannan shekarar Duba dalili

-

Hukumar JAMB ta dage ranar rubuta jarabawar gwaji ga daliban da suka yi rijista a wannan shekarar

Wannan sanarwan na kunshe ne a wata takarda da jami’in hulda da jama’a na hukumar ya fitar a ranar Lahadi,

An mayar da jarabawar zuwa ranar Alhamis, 20 ga watan Mayun 2021 a maimakon 20 ga watan Afirilu Hukumar JAMB ta daga jarabawar gwajinta da ta saka za a yi a ranar…… Continue Reading>>>> Or Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you