Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Kogi Jihar Kogi ta samu kudin shiga Da suka zarta...

Jihar Kogi ta samu kudin shiga Da suka zarta na Legas saboda kin yadda ta saka dokar Kulle, Gwamna Yahaya Bello na shan yabo kan haka

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello na shan yabo bayan da jiharsa ta samu kudin shiga wanda suka fi na jihar Legas yawa.

 

A lokacin da cutar Coronavirus/COVID-19 ta shigo aka yi kulle, Gwamnan ya ki yadda ya kulle jiharsa inda ya ce kullen da aka yi a Najeriya zai gurgunta tattalin arzikin Najeriya.

 

Sannan kuma ya bayyana cewa, bai ga dalilin da zai sa a kulle kasa ba akan cutar da mafi yawancin wa da suke kamuwa da ita suna warkewa ba.

 

A yanzu dai jihar Kogi ta samu kudin da aka zuba mata jari daga waje da suka kai Dala Biliyan 1 inda jihar Legas ta samu kudin da aka zuba mata jari na Naira Biliyan 239, jihar Ogun kuwa, an zuba mata jarine na dala Biliyan 75, sai jihar Cross-Rivers da ta zo ta 4 da jarin Dala Biliyan 15.

Jihar Kogi ta samu kudin shiga Da suka zarta na Legas saboda kin yadda ta saka dokar Kulle, Gwamna Yahaya Bello na shan yabo kan haka

Kogi State received the largest share of the investments announced with US$1 billion, followed by Lagos State with US$239 million, Ogun State with US$75 million and Cross Rivers State with US$15 million. #KogiFirst

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Jihar Kogi ta samu kudin shiga Da suka zarta na Legas saboda kin yadda ta saka dokar Kulle, Gwamna Yahaya Bello na shan yabo kan haka) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 10:45:25

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  The Beauty of Democracy – Katsina Post

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Katsina gov’t donate computers, printers to NIMC – Katsina Post