Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Cristiano Ronaldo Juventus 0-3 Fiorentina: A karon farko kungiyar Juventus ta...

Juventus 0-3 Fiorentina: A karon farko kungiyar Juventus ta fadi wasa a gidanta daci uku

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Fiorentina ta zamo kungiya ta farko data lallasa Juventus a gidanta daci uku, yayin data yi hakan ta hannun Dusan Vlahovic da kuma dan wasan Juve na baya Alex Sandro wanda yayi kuskuren cin gida sai kuma tsohon dan wasan Juventus Martin Caceres.

Dan wasan Juventus Juan Cuadrado ya samu a minti na 18 da fara wasan wanda hakan yasa Pirlo ya canja Aaron Ramsey ya shigo da Danilo cikin wasan.

Juventus 0-3 Fiorentina: A karon farko kungiyar Juventus ta fadi wasa a gidanta daci uku


Criatiano Ronaldo yayi nasarar cin kwallo guda amma sai dai alkalin wasan ya hana shi kwallon saboda ta kasance offside.

Read more at SOURCE: This post (Juventus 0-3 Fiorentina: A karon farko kungiyar Juventus ta fadi wasa a gidanta daci uku) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 22:14:32

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you