Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Juyin Mulkin da aka yi a shekarar 1973 ne ya jawo mana matsalar tsaron da muke fama da ita yanzu>>Lai Muhammad

Published

on

Juyin Mulkin da aka yi a shekarar 1973 ne ya jawo mana matsalar tsaron da muke fama da ita yanzu>>Lai Muhammad>Lai Muhammad" title="Juyin Mulkin da aka yi a shekarar 1973 ne ya jawo mana matsalar tsaron da muke fama da ita yanzu>>Lai Muhammad" loading="lazy" />

Ministan yada labarai da al’adu, Lai Muhammad ya alakanta matsalar tsaro da Najeriya ke fama da ita da cewa, ta samo Asali ne daga juyin Mulkin da akawa Tsohon Shugaban kasa, janar Yakubu Gowon a shekarar 1973.

Lai Muhammad ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka shirya kan tsaro.

Yace a wancan lokaci bayan an kammala yakin basasa, sai masana suka zauna suka ce a yi tunani kan dalilin da yasa aka samu matsalar da kuma yanda za’a magance ta.

Yace sai aka kawo shawarar cewa duk yaron da aka haifa……. Continue Reading>>>>> OR Survival Fund: Federal government to Begin More Payments This Week. (Check List)

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.