LabaraiKa yi wani Abu akan matsalar Tsaro ko mu...

Ka yi wani Abu akan matsalar Tsaro ko mu dauki doka a hannun mu>>Matasan Jihar Naija ga Shugaba Buhari

-

Matasan Jihar Naija sun bayyanawa Shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa, ya basu damar daukar makamin bindigar AK47 kamar yanda Fulani ke yi.

Matasan sunce sun ga maharan da idanunsu Fulanine dan haka idan dai Shine ke da iko da Gwamnatin tarayya, ya dauki mataki ko kuma zasu dauki matakin da kansu, sun faɗi hakan ne acikin wani faifan bidiyo, zaku iya kallo anan….Watch Video Now>>>> , Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you