Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Ministan Harkokin Cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola ya jawo hankalin matasa da cewa kada su dogara da gwamnati kawai wajan neman aiki.
Ministan ya bayyana hakane a jiharsa ta Osun inda yayi wata ganawa ta musamman da matasa da mata. Yace dogaro da gwamnati ko kuma kamfanoni masu zaman kansu wajan samun aiki ba zai warware matsalar ba.
Yace aikin gwamnati yayi kadan wajan biyan bukatar ayyukan matasa da ake yayewa duk shekara cikin kasarnan.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Kada ku dogara da gwamnati wajan samun aiki>>Minista, Aregbesola ya gayawa Matasa) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 21:59:49
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com