Femi Gbajabiamila Kakakin majalisa ya tabbatar da kisan me sayar da...

Kakakin majalisa ya tabbatar da kisan me sayar da Jarida inda yace an dakatar da wanda yayi kisan

-

Kakakin majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya bayyana cewa a jiya yana barin majalisa, ya tsaya yana gaisawa da masu saida jarida, wanda tun farkon zuwansa Abuja suka sanshi.

 

Yace bayan sun kammala gaisawa ya kama hanya zai tafi sai ga wasu suka tare tawagar morocinnasa, yace jamian tsaron dake tare dashi sun yi harbi a sama dan watsa su inda a nanne aka samu wani me sayar da jaridar da Harsashi.

 

Ya bayhana cewa an kai maganar Ofishin ‘yansanda inda aka fara bincike kuma an dakatar da wanda yayi harbin.

 

Yace yana matukar girmama rayuwar dan adam kuma yana taya iyalan marigayin jimami.

The Speaker said after getting to their destination hours later, he was informed that someone was hit by a stray bullet.

“Contrary to an earlier report by men in the convoy that they applied their security discretion to shoot in the air. I have caused a report to be made to the local police station and an investigation has commenced,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you