Femi Gbajabiamila Kakakin majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya kaiwa iyalan me...

Kakakin majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya kaiwa iyalan me sayar da jarida da Hadiminsa ya kashe ziyara

-

Advertisements
Advertisements

Kakakin majalisar wakilai,  Femi Gbajabiamila ya kaiwa iyalan Ifeanyi Okereke, me sayar da jarida da Hadiminsa ya kashe a Abuja.

 

Me magana da yawun majalisar, Benjamin Kalu da wasu manyan mutane sun wa kakakin majalisar rakiya.

 

Sun kaiwa iyalan ziyarane a Kauyen Kwata dake Maddala-Suleja, jihar Naija. Inside Naija ta ruwaito cewa, kungiyar masu rarraba jaridu ta kasa ma ta kaiwa iyalan mamacin ziyara.

Advert

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you