LabaraiKalli Bidiyo yanda yaro dan Shekaru 10 ya samu...

Kalli Bidiyo yanda yaro dan Shekaru 10 ya samu kyautar Miyan 1.6 da kujerar Makkah saboda karatun Qur’ani

-

Lamarin ya farune a gidan talabijin na WAP TV inda ake wani shiri da yara ke kira suna karatun Qur’ani dan a basu kyautuka.

Yaron ya karanta Lamyakunu(Suratul Bayyinat) da Sabbi(Suratul A’ala). An kuma tambayi Yaron Sunayen Allah madaukakin sarki 99 inda duka ya bayar da amsa ba tare da Kuskure ba.

Hakanan yaron ya kuma karanta Washshamsi Waduhaha(As Shams).Daga nan yaron ya samu kyautar Muyan 1.6 da kujerar Makkah. Sunan yaron Sebilu Nnajat daga Jihar Legas
….Ku kalli bidiyon anan….Watch Video Now>>>> | List of Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you