Hadiza gabon Kalli Bidiyon masallacin da Hadiza Gabon ta Gina

Kalli Bidiyon masallacin da Hadiza Gabon ta Gina

-

Mun samu Labarin yanda tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta wa Addini Hidima inda ta gina Masallaci.

 

A wannan karin mun samo Bidiyon Masallacin da jarumar ta gina.

 

KB2effects ya wallafa Bidiyon a shafinsa inda yawa Hadizar Fatan Alheri.

https://www.instagram.com/p/CH3oFIcBemn/?igshid=1v0iooiu6psdp

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you