Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Boko Haram Kalli Bidiyon yanda Boko Haram suka kai wani mummunan...

Kalli Bidiyon yanda Boko Haram suka kai wani mummunan hari suna ta fadin Allahu Akbar

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Wadannan bidiyon na Yanda Boko Haram suke kai harine wanda sukan je da makamai sannan su yi ta harbi ba kakkautawa.

 

Sukan raba kansu zuwa gungu-gungu sannan su rika kai harin ta bangarori daban-daban. Defence News yace sai sojojin Najeriya sun dage wajan kai hari makamancin wannan.

What you are watching here is a classic Boko Haram attack. They fan out and attack from a wild arc like a pincer attack, making ut difficult to defend against…until the army caught up with their tactics and set a trap they always inadvertently walk into and mowed down.

 

Wannan Bidiyon na kasa kuma yanda Sojojin Najeriya ke mayar da martanine a wani harin da Boko Haram suka kaiwa wani Barikinsu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Kalli Bidiyon yanda Boko Haram suka kai wani mummunan hari suna ta fadin Allahu Akbar) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 07:34:25

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  'Yansandan Najeriya sun fi na kowace kasa kwazo a Duniya>>IGP Muhammadu Adamu

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Bidiyo: Wasu mutane sun je hedikwatar 'yansandan Najeriya inda suka nemi a kama Tinubu