LabaraiKalli Bidiyon yanda Jirgin yakin Sojojin Najeriya ya harbawa...

Kalli Bidiyon yanda Jirgin yakin Sojojin Najeriya ya harbawa Sojojin Kasa Bamabamai maimakon Boko Haram bisa kuskure

-

Wani bidiyo ya yadu sosai a shafukan sada zumunta inda Wasu sojojin Najeriya suka yi ikirarin cewa, Jirgin yakin Sojojin ya harbawa Sojojin kasa bamabamai maimakon Boko Haram bisa kuskure.

An dai ji sojan na kukan cewa a kawo musu dauki.

Babu dai tabbacin ko a ina aka dauki wannan Bidiyo amma an ga wani hayaki na tashi a baya….. Watch Video Now>>>> Or Apply for NNPC/Agip Nigerian (NAE) 2021/2022 Post Graduate Scholarship Award Scheme.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you