LabaraiKalli hotunan yanda Jama’a a Sokoto suka babbake wata...

Kalli hotunan yanda Jama’a a Sokoto suka babbake wata mata ‘yar bindiga da abokan ta’asarta bayan da ta cika bakin cewa ansha kamata ana sakinta

-

A jiya ne dai muka samu labarin cewa mafusatan matasa a Goronyo dake Sokoto aun kone wasu ‘yan bindiga 3 Kurmus.

Cikin ‘yan bindigar da aka kone hadda wata mata. ‘Yan Bindigar dai sun je wata rugar fulanine da niyyar sace shanu. Saidai sun gamu da turjiya inda hakan ta kai ga kamasu.

Wata majoya ta bayyana cewa, mutanen da suka iske a wajan, a shirye suke, Bindiga bata kamasu, dan haka suka shigi ‘yan Bindigar suka kamasu……Duba hotunan anan>>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you