Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Tsohuwa ‘yar shekaru 60, Karen Russell dake Kentucky ta kasar Amurka ta lashe kyautar Saraumiyar kyau bayan doke ‘yan mata da dama.
Matar ta bayyanawa Daily Star cewar ta doke kyawawannmata da yawa wanda suke ganiyar kyansu.
Tace bata taba koda a mafarki ba tunanin wai zata iya shiga gasar Sarauniyar kyau harma ta yi nasara ba amma wani ne da ta taba haduwa dashi ya bata shawarar hakan kuma ta gwada, sai gashi ta yi nasara.
Labarai masu alaka
Read more at SOURCE: This post (Kalli Tsohuwa ‘yar shekaru 60 data doke Yanmata, ta lashe kyautar Sarauniyar Kyau) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 17:50:52
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com