LabaraiKalli Zafaffan Hotunan Teema Yola Rukayya Labarina Na "Birthday"...

Kalli Zafaffan Hotunan Teema Yola Rukayya Labarina Na “Birthday” Dinta

-

A yau ne fatima yola mai suna da teema yola jarumar masana’antar Kannywood wanda Ita ce ta hannun damar Nafisa Abdullahi wanda ake kira da sumayya a labarina wanda ita kuma ta fito rukayya.

Wanda ita wannan kawar ta zamo mai tayar da hankalin nuhu Abdullahi wanda shine lukman a cikin shirin labarina wanda yake ganin bata sonsa kwata kwata amma a cikin shirin.wanda za’a dawo chakwakiya a bayan sallah idan Allah ya kaimu kamar yadda mai bada umurni ya bayyana Aminu saira kenan…….Ku duba hotunan anan>>>> Or Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you