Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

African Music Kalmar So Lyrics By Hamisu Breaker

Kalmar So Lyrics By Hamisu Breaker

-

Hamisu Breaker – Kalmar So Music Lyrics.

  Kalmar so lyrics, Hamisu breaker kalmar so lyrics, mp3 kalmar so lyrics, kalmar so lyrics by Hamisu breaker, New Mp3 Hamisu Breaker - Kalmar so - Audio Download
  Kalmar So Lyrics By Hamisu Breaker

  Hamisu Breaker – Kalmar so Lyrics.

  Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Kalmar so lyrics ”  kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwar wakar hamisu breaker mai suna Kalmar so domin nishadinku ku. operanews users Download here.

  Sabuwar wakar Hamisu Breaker –  Kalmar So Song Lyrics.

  Sabuwar Wakar Shahararren Mawakin Hausar Nan “Hamisu Breaker” Mai Taken  “Kalmar so”

  Kalmar So Song Lyrics By Hamisu Breaker.

  Beat amjad records – Kalmar so tana nufin abinda zuciya ta so – Amma a nawa bangaran rai ne da rayuwa – Sone lagwan mutane biyu inda shakuwa – Mai kama dan adam da aljan da beguwa – Domin mu gane so sai mun kara nutsuwa – Dan dole dole so shi ke kaimu kokuwa – Ena da tambaya menene farin ciki – Mene bakin ciki ni so zana sa ciki – Shi so baya duba girma – Duk tsanani ya saka fama – Ba talakan garin mu ba basarake bare hukuma – Kai shi so daban yake – Ba labe ko ko a fake – So bai san gari ba zai kaika ena zama yake – Kalamansa da yawa – Kullum suyi ta karuwa – Sun kai koli koli har sun samin kishirwa – Eh kai so dakai nake – Ena kake ena tambaya gunka da munyi haduwa – Nagano masoyi kullum shi in ya tashi bacci – Burinsa dai masoyiya karta kara kunci – Sai ya lalubo waya ya kira shin kinci abinci – Ba damu kansa ya ciba sai in gwanarsa taci – So sam baida tausayi – En yayi tabargaza amsar sai ta bada nayi – Ba tsoro yake ba shima – Sannan bai gudun husuma – Zai iya tada yan adam – Duk tsaye dan yana da girma – Kullum in ena tunani

  – Sai in bawa so maauni – Amsa ta gareshi kullum sai ta fito da rani – Ni ban gane so ba – Ban san ya yake ba – Abinda na dan fahimta kansa ne ban rufe ba – Kalmar so tana girma – Tanada da fadi – Cikin ta akwai nishadi akwai nau i na fadama – Nima dalibi nake – Sannan bincike nake – Kullum nema nake en hujjojin da zan ruke – Ba dare da rana – Na tambayawa kaina – Shin menene so menene mahadi na – Amsa guda nasan da so sila ne – Kuma mahadi ne ga wanda duk ya gane – In da lafiya a duniya – Ko ba lafiya a duniya – Duk girman zamani ko kuma karni – Nasan bazaa rayu acikinsa babu so ba. – So sai da Kai

  Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics 

  Play Kalmar So MP3 Song  Download Kalmar so MP3 Song

  Ku sauke cikkakiyar “Kalmar so by hamisu breaker” don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki


  • More New Hausa Songs.

  AREWASOUND.COM

  LEAVE A REPLY

  Please enter your comment!
  Please enter your name here

  - Advertisement -

  You might also likeRELATED
  Recommended to you