kano Kano: Sarkin Karaye ya bukaci hukumar Soji, Da su...

Kano: Sarkin Karaye ya bukaci hukumar Soji, Da su kafa makaranta horon sojoji a Masarautarsa

-

Advertisements
Advertisements

Sarkin Karaye na jihar Kano, Ibrahim Abubakar II ya yi kira da a kafa makarantar horas da sojoji a yankinsa.

Ibrahim Abubakar II ya bayyana hakan ne a lokacin da yake karbar bakuncin manyan dalibai 43 dake Kwalejin Horas wa ta Jaji, yayin wata ziyarar ban girma da suka kaiwa Sarkin a fadarsa.

Sarkin wanda ya bayyana cewa, kafa makarantar zai ingabata tatalin arzikin mazauna yankin musaman ta fuskar tsaro.

Haka zalika ya Kara da cewa, Masarautar karaye tana da dadaddan tarihi wajan nuna bajinta ta fanni tsaro tun a wancan lokacin.

Ya kuma ya bawa Gwamnatin tarayya hadi da gwamnatin jihar kano bisa na mijin kokarin da suke wajan kawo cigaba.

Advert

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you